Amurkawa sukan yi tafiya zuwa mexicano domin duba lafiyarsu cikin rahusa. Sai dai a wasu lokuta takan kasance abin nan da ake cewa arha ba ta ado.
karshen mako, sace wasu Amurkawa hudu, Matamoros, Tamaulipas, bayan sun yida tafiya ta mota zuwa garin da yake kan iyakar Mexico domin a musu aikin kwaskwarima a jikinsu, kamar yadda danginsu suka bayyana. Labara ya tabbata cewa biyu sun mutu, biyu sun tsallake rijiya da baya.
Garuruwa da suke kan iyaka Matamoros, suna cikin mafiya hadari sosai México. Fataken miyagun kwayoyi su suke da iko da manyan yankunan jihar Tamaulipas, kuma a wasu lokutan za ka tarar sun fi karfin hukumomin tsaro na yanki.
Sai dai wadannan garuruwa suna cikin wasu manya-manyan wuraren bude idanu da dubban Amurkawa suke zuwa, wasu da ba su da karfin biyan kula da lafiyarsu a Amurka.
Masu zuwa neman lafiya, musamman wadanda suka saba da yankin, sun iya daukar matakan taka-tsantsan, kamar su yi wa abin hawansu rajista a Mexico, da ke ba su damar sauya lambar motarsu ta koma ta Mexico, bayan sun shiga mo kasar domin rage kai musu hari, da kauce wa kai – komo a wadannan garuruwa da kafa. Arha da kuma rashin nisa ya sa Mexico ta zama kan gaba, a wuraren da Amurkawa suke zuwa yin jinya.
“Ya fi sauki ka je can” en ji Nestor Rodriqueez, wani kwararre bangaren nazarin shige da dice, kuma farfesa na nazarin zamantakewa a jami`ar Texas da take Austin. “Magunguna da ayyukan duba lafiya sun fi arha a Mexico, musamman jinyar da ta shafi ciwon hakora. Za a iya wanke maka hakora ko sa maka hakora da `yan kudi kasa da abin da za ka biya a Amurka.
Ingancin kular yana yin daidai da na Amurka, ya kara da cewa kodayake Cibiyoyin Yaki da Yaduwar Cututtuka da Rigakafin su, sun yi gargadi a game da cututtukan da ake kamuwa da su daga fidar da ake yi a Mexico.
Majalisar Kula da Lamuran Neman Magani ta Mexico, ta bayyana cewa Amurkawa su wajen miliyan daya ne suke zuwa Mexico neman lafiya a kowacce shekara.
Wata `yar kasar Amurka haifaffiyar México Taide Ramirez, mai shekara 58, ta kwashe fiye da shekara goma sha tana tsalakawa kan iyakan neman warkar mata da lalurarta ta karancin kwayoyin halitta da sukan shafi gudanar da zuciya ki función tiroidea, Síndrome de regresión cikin rahusa, wacce tafiya ce a mota ta sa`a biyu da rabi daga gidansu da ke San Antonio zuwa Eagle Pass/Piedras Negras da ke wajen tsallaka kan iyaka.
Duk da tana da kamfanin inshorar kula da lafiya na inda take aiki, ta ce nata karon da take biya, ya fi abin da takan biya a Mexico nesa ba kusa ba.
Ta sanar da BBC cewa takan sadaukar da rana guda a tafiyar kuma ba ta taba gamuwa da wata matsala a hanyarta ta kudu ba.
Duk da haka, batun kare lafiya shi ne gaba da komai a cikin zuciya. Ba ta tsallakawa da daddare, kuma takan zarce ne kai tsaye zuwa inda ta yi niyyar zuwa, ta kuma hanzarta komawa Amurka.
“Ban taba zuwa ni kadai ba. A kowanne lokaci za ni, ina tafiya tare da `yar uwata ko dana. Kamar yadda ta kara da cewa.
A yawancin birane da suke kan iyaka, quiero bangare yana cikin bangarorin da suke ta bunkasa cikin hanzari.
A Nuevo Laredo, Tamaulipas, wasu `yan sa`o`i arewa maso yammacin Matamoros, wasumanyan hanyoyi guda biyu da suka nufi kudu daga ainihin babban wajen da ake tsalakawa yankin daga ko`ina cikin fadin duniya, zain ka tarinar of la ish da jen da lafiyar hakora, da otel-otel na matafiya da suke zuwa neman magani.
A Tijuana, Baja California/Kalifoniya, tafiya a mota ta minti uku kudu da kan iyaka daga San Diego, a kwai wani asibiti bene mai hawa 33 da aka bude shi a watan Nuwamba na shekarar 2022.
An kaddamar da shi a matsayin “asibitin da ya fi kowanne asibiti a duniya,” sabon asibitin yana da sassa fiye da 30 da kowanne ya kware a fannin kula da lafiya daban, ciki har da yi wa jiki fida ta kwaskwarima, da kuma otel da wajen sayar da kayayyaki.
Shawara ta baya-bayan nan da ta fito daga Sashen Tsaro na Amurka tana yin gargadi a kan zuwa Tamaulipas saboda laifuka da satar jama`a, da kawo misalin fasinjojin wasu motocin bas-bas da na kananan su ababen hawa manna an masu da za abin kai wa hari. Sauran jihohin kan iyaka na Mexico su ma suna ta nasu gargadin ga matafiya.
Yayin da wasu garuruwan na kan iyaka suka zama masu tursasa wa masu shige da fice da masu neman mafaka da suke kokarin shiga Amurka, tursasa wa Amurkawa a wadannan yankuna abubuwa ne da ba a cika samu ba. Satar Amurkawa hudu da kuma kashe biyu da aka yi daga bisani, Sr. Rodriquez ya ce “ba abu ne da aka saba gani ba”
Sai dai wannan tunatarwa ce cewa tabbas kan iyaka ba waje ne da za a iya cewa babu matsala bangaren kare lafiya ba. Hola Sr. Rodríguez. “Na daina da zuwa”.
Un blogger apasionado, emprendedor, amor por atracones viendo Netflix, películas.